Al-Qurtubi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Montoro (en) , 1214 |
ƙasa | al-Andalus (en) |
Mutuwa | Minya (en) , 29 ga Afirilu, 1273 |
Karatu | |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | Malamin akida, mufassir (en) da muhaddith (en) |
Wurin aiki | Misra |
Muhimman ayyuka |
Tafsirin al-Kurtubi Kitāb al-Tadhkirah bi-aḥwāl al-mawtá wa-umūr al-ākhirah (en) |
Imani | |
Addini |
Musulunci Mabiya Sunnah Ash'ari (en) |
Imam Abu 'Abdullah Al-Kurtubi ko Abu' Abdullah Muhammad ibn Ahmad ibn Abu Bakr al-Ansari al-Qurtubi (Larabci: أبو عبدالله القرطبي) (d. 1272)[1] malamin fiqhu ne na kasar Andalus, malamin Musulunci kuma muhaddith. Manyan malaman Cordoba na Spain ne suka koyar da shi kuma ya shahara da tafsirin Alqur'ani mai suna Tafsirin al-Kurtubi.