![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Mumbai, 20 ga Afirilu, 1948 (76 shekaru) |
ƙasa | Indiya |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Hari Shivdasani |
Abokiyar zama |
Randhir Kapoor (en) ![]() |
Yara |
view
|
Ƴan uwa |
view
|
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
IMDb | nm0044999 |
Babita Shivdasani Kapoor (an haife ta ne a ranar 20 ga watan Afrilu shekara ta alif ɗari tara da arba'in da bakwai 1947), kuma an fi sanin ta da Babita, [1] yar wasan fim ce ta ƙasar Indiya mai ritaya wacce ta fito a cikin fina-finan Hindi . Diyar jarumi Hari Shivdasani, ita ce ƙanwa ta farko ga jarumar fim din Sadhana Shivdasani . Fim dinta na farko shi ne wasan kwaikwayo mai nasara Dus Lakh wanda aka yi a cikin shekara ta alif ɗari tara da sittin da shida (1966), amma fim ɗin soyayya Raaz wanda aka yi a cikin shekara ta alif ɗari tara da sittin da bakwai (1967), da Rajesh Khanna, ya sami karɓuwa.
Daga shekara ta alif ɗari tara da sittin da shida 1966 zuwa shekara ta alif ɗari tara da saba'in da uku 1973, ta fito a fina-finai goma sha tara a matsayin jarumtakar jarumta, ciki har da nasarorin Box office Dus Lakh na shekara ta alif ɗari tara da sittin da shida (1966), Farz na shekara ta alif ɗari tara da sittin da bakwai (1967), Haseena Maan Jayegi, Kismat (dukansu a 1968), Ek Shriman Ek Shrimati na shekara ta alif ɗari tara da sittin da tara (1969), Doli na shekara ta alif ɗari tara sittin da tara (1969), Kab? Kyon? Aur Kahan? na shekara ta alif ɗari tara da saba'in (1970), Kal Aaj Aur Kal na shekara ta alif ɗari tara da saba'in da ɗaya (1971) da Banpool na shekara ta alif ɗari tara da saba'in da ɗaya (1971). Bayan aurenta da jarumi Randhir Kapoor a shekarar alif ɗari tara da saba'in da ɗaya 1971, ta yi wasan kwaikwayon Jeet na shekara ta alif ɗari tara da saba'in da biyu (1972) da Ek Hasina Do Diwane na shekara ta alif ɗari tara da saba'in da biyu (1972). Sakinta na gaba, Sone Ke Hath a shekara ta alif ɗari tara da saba'in da uku (1973) ta yi flopped kuma ta yanke shawarar barin aikin fim ɗinta. Ma'auratan suna da 'ya'ya mata guda biyu tare, 'yan wasan kwaikwayo Karishma da Kareena .
<ref>
tag; no text was provided for refs named vogue