Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors.
Please consider supporting us by disabling your ad blocker.
Hadendoa
Hadendoa
Handoa (ko Handowa ) sunan wani yanki ne na makiyaya na mutanen Beja, wanda aka sani da goyon bayan tawayen Mahdiyyah a shekarun 1880 zuwa 1890.[1] Yankin da Haendoa ke zama a tarihi yana nan a wasu sassan Sudan, Masar da Eritriya.
↑Martin, Hugh (1899) Kassala: An Historical
Sketch in The United Service Magazine .
London: William Clowes & Son. 1899.
pp. 58–.