Ikorodu | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Jihohin Najeriya | jahar Legas | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Southwest Nigeria (en) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | supervisory councillors of Ikorodu local government (en) | ||||
Gangar majalisa | Ikorodu legislative council (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +234 |
Ikorodu Ƙaramar hukuma ce dake a arewa maso gabashin Jihar Lagos, Nijeriya.[1] Tana nan ne a kusa da Lagos Lagoon kuma ta raba iyakar jihar Lagos da Jihar Ogun. A kidayar shekarar 2006 garin nada adadin al'umma 535,619.[2]