Lakepa | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 88 (2001) | ||||
• Yawan mutane | 4.08 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 21.58 km² | ||||
Altitude (en) | 50 m | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | niuevillage.com… |
Lakepa ɗaya ne daga cikin ƙauyuka goma sha huɗu na Niue . Yawanta a ƙidayar 2017 ya kasance 87,daga 70 a cikin 2011.