Shurugwi | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Jamhuriya | Zimbabwe | |||
Province of Zimbabwe (en) | Midlands Province (en) | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 16,866 (2002) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Altitude (en) | 1,483 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1899 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en)
|
Shurugwi wani gari ne wanda a da aka fi sani da suna Selukwe. Wani dan karamin gari ne da ke a tsakiyar cikin garin kudancin Zimbabwe.[1] Yana da nisan kilo mita dari uku da hamsin (350) (220miles) ta kudancin harere, da adadin mutane (22900) a kiyasin shekarar dubu biyu da ashirin da biyu (2022) a kiyasin kakanni. An kirkirin garin a shekarar 1899 a selekwe goldfield, wanda da kansa an ganoshi tun shekarar 1890s.[2]