A cikin Sufanci, wazifa (Larabci: وَظِيفَة ; jam'i: wazaïf) littafai ne na yau da kullun da mabiya ke yi kumasuna ƙunshi ayoyin Alqur'ani, hadisai na addu'o'i daban-daban.[1][2]