Yakubu | |
---|---|
male given name (en) | |
Bayanai | |
Suna a harshen gida | يعقوب |
Harshen aiki ko suna | Larabci |
Tsarin rubutu | Arabic script (en) |
Family name identical to this given name (en) | Yakub |
Yakubu suna ne na mutane a ƙabilar Hausawa da Yarabawa da wasu sassa na yankin Arewacin Najeriya da Edo ana sakawa maza sunan ne. Ana yawan amfani da sunan azaman sunan mahaifi a Najeriya da sauran ƙasashen Afirka. Yana nufin "Allah mai jinƙai ne."[1] Ita ce ta Yakub ko Yakub daga duka nassosin Kirista da Musulmi.