Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors.
Please consider supporting us by disabling your ad blocker.

Responsive image


Yauri

Yauri

Wuri
Map
 11°24′N 5°30′E / 11.4°N 5.5°E / 11.4; 5.5
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Kebbi
Labarin ƙasa
Yawan fili 3,380 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Yauri, karamar hukuma ce dake a Jihar Kebbi, Arewa maso yamman Nijeriya.

Yauri na daya daga cikin jerin garuruwa da rafin neja (River Niger) ya ratso a ciki, wannan ya saka sana'ar Su yake daya daga cikin sana'o'i da ake gudanarwa a garin. Musamman kabilan salkawa wadanda su aka fi sani da kamun kifi. Yauri ta tara kabila da yaruka kala-kala, daga cikin su akwai gunga ( ko kuma gungawa), kambari, salkawa, da sauransu. Yauri nada cikin shekaru 600 (daga 1460s-2020) sarakuna 42 wanda sarki Dr. Muhammad Zayyanu Abdullahi CON, FNSM shine bisa karagar mulki. (Edited by DA Laka)


Previous Page Next Page






Yauri Catalan Yauri Local Government Area CEB Yauri, Nigeria English Yauri (Nigeria) Spanish Yauri French Yauri Italian یوری، نائجیریا UR Agbègbè Ìjọba Ìbílẹ̀ Yauri YO Yauri (Nigeria) ZH-MIN-NAN

Responsive image

Responsive image