Abba Kyari | |||
---|---|---|---|
28 Mayu 1967 - ga Yuli, 1975 - Usman Jibrin → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | 17 Nuwamba, 1938 | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Hausawa | ||
Harshen uwa | Hausa | ||
Mutuwa | 25 Nuwamba, 2018 | ||
Karatu | |||
Makaranta | Kwalejin Barewa | ||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Abba Kyari CFR OON an haife shi a ranar (23 ga watan, Satumba 1952 - 17 Afrilu 2020)[1] lauyan Najeriya ne wanda ya yi aiki a matsayin shugaban ma'aikatan fadar shugaban Najeriya daga watan Augusta na shekara ta 2015 zuwa Afrilun shekarar 2020.[2]