![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Аԥсны Аҳәынҭқарра (ab) Республика Абхазия (ru) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Take |
Aiaaira (en) ![]() | ||||
| |||||
Kirari | «Аиааира» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Territory claimed by (en) ![]() | Rasha, Nicaragua, Venezuela da Nauru | ||||
Babban birni | Sukhumi | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 245,246 (2018) | ||||
• Yawan mutane | 28.3 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Abkhaz (en) ![]() Rashanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 8,665 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Black Sea | ||||
Wuri mafi tsayi |
Dombai-Ulgen (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
1991: Sovereignty (en) ![]() 26 Nuwamba, 1994: Declaration of independence (en) ![]() | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati |
presidential system (en) ![]() | ||||
Majalisar zartarwa |
Government of the Republic of Abkhazia (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
People's Assembly of Abkhazia (en) ![]() | ||||
• sitzperson of Abkhazia (en) ![]() |
Badr Gunba (en) ![]() | ||||
• Prime Minister of Abkhazia (en) ![]() |
Alexander Ankvab (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi |
Russian ruble (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +7840, +7940 da +99544 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
102 (en) ![]() ![]() ![]() |
Abkhazia (Abkhaziyanci:Аҧсны) Apsny, (აფხაზეთი) Apkhazeti ko Abkhazeti, (Rashanci:Абха́зия Abkhazia), kasa ce a gabar gabashin Bakin Kogi. Ta samu yancin kanta ne daga kasar Georgia bayan wani rikici da akayi a shekarar alif 1991. Tun daga sannan ne kuma ake kiranta da Jamhuriyar Abkhazia.[1][2][3][4][5][6]
Kasar Georgia bata yadda da kasantuwar kasar Abkhazia ba, tana ganinta ne matsayin wani yanki nata.[7][8]
Sukhumi shine babban birnin Jamhuriyar Abkhazia. Kasashen Rasha, Nicaragua sun amince da Abkhazia amatsayin kasa.[9] yayin da Kungiyar Taraiyar Turai da NATO ke daukar kasar a matsayin wani yanki na Gojiya.[10][11][12][13]