Agra | |||||
---|---|---|---|---|---|
आगरा (hi) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Jihar Indiya | Uttar Pradesh | ||||
Division of Uttar Pradesh (en) | Agra division (en) | ||||
District of India (en) | Agra district (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,585,705 (2011) | ||||
• Yawan mutane | 8,416.69 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Yamuna-Ganga Doab (en) | ||||
Yawan fili | 188.4 km² | ||||
Altitude (en) | 171 m | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | municipal corporation (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 282001 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 562 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | agra.nic.in |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Agra birni ne, da ke a jihar Uttar Pradesh, a ƙasar Indiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, akwai jimilar mutane 1,585,704. An gina birnin Agra a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issa.