Akwa Ibom North-West Senatorial District | |
---|---|
zaben sanatoci | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya |
Jihohin Najeriya | Jahar Akwa Ibom |
Akwa Ibom North-West Senatorial District t a jihar Akwa Ibom ta kunshi kananan hukumomi 10 da suka hada da Abak, Essien, Etim Ekpo, Ika, Ikono, Ikot Ekpene, Ini, Obot, Oruk Anam da Ukanafun. [1][2] Wannan gundumar tana da wuraren yin rajista (RAs) 108 da rumfunan zabe da wurin zama a ofishin INEC na Ikot Ekpene. Chris Ekpenyong na jam'iyyar People's Democratic Party, PDP shine wakilin Akwa Ibom arewa maso yamma.[3]