Alakszandira, ko Alexender, Ya ƙasance shahararran, Sarki na daular Girka (ƙasa) wato Greece da turanci, yayi yake-yake kuma ya leka yankin duniya masu mutukar yawa, yana da wani doki mai suna Bucephalus dokin yayi matukar shahara ta yanda saida jinsa da ganinsa ya rastsa kowacce nahiyar duniya gaba daya. [1][2] an ruwaito cewa Bucephalus ya rasa ransa bayan wani yaki da akayi mai suna Yakin Hydaspes a 326 BC, a wani yanki wanda a yau yankin yana cikin garinPunjab, Pakistan wato Pakistan, kuma an birne shi a Jalalpur Sharif a wajan garin Jhelum a cikin Punjab, Pakistan wato Pakistan.
Sunan dokin ya samo asali ne daga kan gatari a yaran su[3][4]
↑, or Incitatus, Caligula's favourite horse, proclaimed Roman consul.