wata ambaliyar ruwa da akayi a haidarabad indiya (motoci suna kwance cikin ruwa)gudaje a cikin ruwa tsundum saboda ambaliyar ruwa wata ambaliyar ruwa da akayi a jiddah ƙasa mai alfarma ambaliya
Ambaliya, tana nufin ɓarkewar ruwa,daga inda yake a tare, ko kuma ruwan saman da ya yi yawa har ya kai ga ɓarna. Wato a taƙaice dai ibtila'in ruwan sama har yakai ga cin mutane (su mutu a cikin ambaliyar ruwa) da gidaje da gonaki duka suna halaka a yayin ambaliyar ruwa.
Wani lokacin ambaliyar ruwan sama wani lokaci kuma ƙila wasu ruwa ne da aka tare (dam) sai ya fashe ruwan su malala har yakai ga ɓarna.[1][2][3][4][5][6] wani lokacen,in akayi ruwan sama kuma, dam yacika sosai ko kogi, tom, sai ruwan yafi karfin inda a ke tsare shie, sai yayi Ambaliya har yakai ga banana.