Armeniya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Հայաստան (hy) Հայաստանի Հանրապետություն (hy) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Mer Hayrenik (en) | ||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Yerevan | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,930,450 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 98.52 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Armenian (en) | ||||
Addini | Kiristanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Yammacin Asiya da Gabashin Turai | ||||
Yawan fili | 29,743.423459 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Aragats (en) (4,090 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Debed (en) (400 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Kungiyar Sobiyet | ||||
Ƙirƙira | 23 Satumba 1991 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | jamhuriya, unitary state (en) da parliamentary system (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Armenia (en) | ||||
Gangar majalisa | National Assembly of Armenia (en) | ||||
• President of Armenia (en) | Vahagn Khachatryan (en) (13 ga Maris, 2022) | ||||
• Prime Minister of Armenia (en) | Nikol Pashinyan (en) (8 Mayu 2018) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Constitutional Court of Armenia (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 13,861,409,969 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Armenian dram (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+04:00 (en)
| ||||
Suna ta yanar gizo | .am (mul) da .հայ (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +374 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06#, 101 (en) , 102 (en) da 103 (en) | ||||
Lambar ƙasa | AM | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gov.am… | ||||
Armeniya Armeniya, a hukumance jamhuriyar Armeniya, ƙasa ce a yammacin nahiyar Asiya da Turai. Tana iyaka da Turkiyya daga yamma, Georgia daga arewa, da kuma Lachin corridor (karkashin rundunar wanzar da zaman lafiya ta Rasha), tare da Azarbaijan daga gabas, sai Iran da Azarbaijan da ke yankin Nakhchivan daga kudu. Yerevan shine babban birnin kasar kuma birni mafi yawan jama'a.[1]
Armeniya ƙasa ce da ta ginu a tsarin mulki na bai ɗaya, tana da jam'iyyu da yawa, ana kuma gudanar mulkin demokraɗiyya a cikinta, tana da daɗaɗɗun al'adun gargajiya. An kafa ƙasar Armeniya ta farko Urartu a shekara ta 860, BC, kuma a ƙarni na 6, BC ta maye gurbinta da Satrapy na Armeniya. Masarautar Armeniya ta yi ƙarfi ne a ƙarƙashin Tigranes the Great a karni na 1 BC kuma a shekara ta 301, ta zama kasa ta farko a duniya da ta ɗauki addinin Kiristanci a matsayin addininta na hukuma farkon karni na 5.[2]