Chappal Waddi | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 2,419 m |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 7°02′10″N 11°42′54″E / 7.0361°N 11.715°E |
Mountain system (en) | Tudun Mambilla |
Kasa | Najeriya da Kameru |
Territory | Gashaka |
Chabbal Waddi (wanda aka sani da Dutsen Mutuwa) a kasar Najeriya kuma, a 2,419 metres (7,936 ft), shine mafi girman matsayi a ƙasar. A cikin jihar Taraba kusa da kan iyaka da kasar Kamaru, a gefen dajin Gashaka Gumti da gandun dajin Gashaka-Gumti da ke yankin Plateau na Mambilla. Wani yanki ne na tsaunukan Bamenda-Alantika-Mandara na Najeriya da Kamaru.