Dabba | |
---|---|
Scientific classification | |
Superdomain | Biota (mul) ![]() |
Superkingdom | Holozoa (mul) ![]() |
kingdom (en) ![]() | Animalia Linnaeus, 1758
|
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
Dabba | |
---|---|
![]() | |
Scientific classification | |
Superdomain | Biota (mul) ![]() |
Superkingdom | Holozoa (mul) ![]() |
kingdom (en) ![]() | Animalia |
Dabbobi,sun kasu kashi biyu ne, akwai na gida[1] akwai kuma na daji, na gida su ne kamar haka: Kaza, Kulya, Akuya, kare, zomo, Shanu, Doki, Talotalo, Zabo, Baru, Mage, da dai sauransu. Na daji kuma su ne wadanda ba'a ajesu a gida saboda hatsarin da suke da shi su ne kamar: Zaki, Kura, damisa, Maciji, Kerkeci, Kunama da dai sauransu.