Dalar Liberia | |
---|---|
kuɗi da dollar (en) | |
Bayanai | |
Ƙasa | Laberiya |
Applies to jurisdiction (en) | Laberiya |
Currency symbol description (en) | dollar sign (en) |
Central bank/issuer (en) | Central Bank of Liberia (en) |
Unit symbol (en) | Lib$ da L$ |
Dala (lambar kudin LRD ) ita ce kudin Laberiya tun 1943. Hakanan kudin kasar ne tsakanin 1847 zuwa 1907. Yawancin lokaci ana taƙaita shi da alamar $, ko kuma L$ ko LD$ don bambanta shi da sauran kuɗaɗen dala . An raba shi zuwa cents 100 .