![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
14 ga Faburairu, 2020 - ← Henry Dickson
11 ga Yuni, 2019 - 11 ga Faburairu, 2020 | |||||
Rayuwa | |||||
Cikakken suna | Douye Dirir | ||||
Haihuwa | Jahar Bayelsa, 4 ga Yuni, 1959 (65 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Ƙabila | Mutanen Ijaw | ||||
Harshen uwa | Harshen Ijaw | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | jami'ar port harcourt | ||||
Matakin karatu |
Bachelor of Education (en) ![]() | ||||
Harsuna |
Turanci Harshen Ijaw Pidgin na Najeriya | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Douye Diri (An haifeshi ranar 4 ga watan Yuni, 1959). Ɗan siyasa ne, kuma shine gwamnan jihar Bayelsa mai ci a yanzu.[1][2] Ya kasance sanata mai wakiltar Bayelsa ta tsakiya a jihar Bayelsa a majalisar dokokin Najeriya ta 9.[3][4]