Frederick Lugard |
---|
|
1 ga Janairu, 1914 - 8 ga Augusta, 1919 ← no value - Hugh Clifford (en) → Satumba 1912 - 1 ga Janairu, 1914 ← Charles Lindsay (dan siyasar Birtaniya) - Charles Lindsay Temple → 29 ga Yuli, 1907 - 16 ga Maris, 1912 ← Matthew Nathan (en) - Francis Henry May (mul) → 1900 - 1906 ← no value - Percy Girouard (en) → unknown value |
Rayuwa |
---|
Haihuwa |
Chennai, 22 ga Janairu, 1858 |
---|
ƙasa |
Birtaniya United Kingdom of Great Britain and Ireland |
---|
Mutuwa |
Dorking (en) , 11 ga Afirilu, 1945 |
---|
Ƴan uwa |
---|
Mahaifi |
Frederick Grueber Lugard |
---|
Mahaifiya |
Mary Jane Howard |
---|
Abokiyar zama |
Flora Shaw, Lady Lugard (11 ga Yuni, 1902 - |
---|
Ahali |
Edward James Lugard (en) |
---|
Karatu |
---|
Makaranta |
Royal Military College, Sandhurst (en) Rossall School (en) |
---|
Harsuna |
Turanci |
---|
Sana'a |
---|
Sana'a |
mabudi, hafsa da ɗan siyasa |
---|
Wurin aiki |
Landan |
---|
Kyaututtuka |
|
---|
Aikin soja |
---|
Fannin soja |
British Army (en) |
---|
Digiri |
Janar |
---|
Ya faɗaci |
Mahdist War (en) |
---|
Imani |
---|
Jam'iyar siyasa |
Conservative Party (en) |
---|
Frederick John Dealtry Lugard, 1st Baron Lugard (Yarayu daga 22 Janairun shekarar alif 1858 zuwa 11 Afrilu 1945), Anfi saninsa da Sir Frederick Lugard daga tsakanin shekara ta alif 1901 da 1928, yakasance sojan British ne, Dan'sonkai, Mabincikin Afirka kuma Mai'aiwatar da harkokin mulkin mallaka. Yayi Gwamnan Hong Kong a (1907–1912), Gwamnan ƙarshe na Southern Najeriya Protectorate a (1912–1914), Kwamishinan Birtaniya na farko a Nijeriya, daga (1900–1906) kuma shine Gwamnan karshe daga (1912–1914) na gabashin najireya Protectorate sannan kuma ba Governor-General na najireya daga shekarar (1914 zuwa 1919).