Gaya | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jihar Kano | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 613 km² | |||
Altitude (en) | 415 m | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Gaya ƙaramar hukuma ce a jihar Kano a Najeriya. Hedikwatarta tana a cikin garin Gaya daga arewacinta. Tana da faɗin ƙasa 613 km2 da yawan jama'a 201,016 a lissafin kidayar 2006. Lambar akwatin gidan wayarta ita ce 713.[1]