Gaya | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Nijar | ||||
Yankin Nijar | Yankin Dosso | ||||
Babban birni | Gaya | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 261,638 (2012) |
Gaya sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Dosso, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Gaya. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 349 794[1].