Godwin Emefiele | |||
---|---|---|---|
3 ga Yuni, 2014 - 9 ga Yuni, 2023 ← Sarah Alade | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Agbor, 4 ga Augusta, 1961 (63 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Karatu | |||
Makaranta | Jami'ar Najeriya, Nsukka | ||
Sana'a | |||
Sana'a | Ma'aikacin banki | ||
Mahalarcin
|
Godwin Emefiele, Ma'aikacin banki ne a Najeriya wanda ya rike mukamin gwamnan Babban Bankin Najeriya tun ranar hudu 4 ga watan Yunin shekarar alif dubu biyu da goma sha hudu 2014, har zuwa ranar tara 9 ga watan Yuni, shekarar alif 2023. Wanda bayan hawan sabon shugaban Nigeria Bola Ahmed Tinubu yadakatar da shi saboda korafi da zarge-zargen almundahana da laifin daya shafi tsaron kasa. An haife shi a ranar hudu 4 ga watan Agusta shekarar ta alif ɗari tara da sittin da ɗaya 1961, A jihar Legas ta Najeriya. Emefiele ɗan asalin Ika South ne, yankin Agbor na Jihar Delta.[1][2][3]