Gwamnatin Jihar Kano | |
---|---|
Gwamnatin jihar Kano ita ce gwamnatin jihar Kano, wacce ta ke tafiyar da ma’aikatun jihar. Gwamnatin ta ƙunshi ɓangaren zartarwa, na dokoki da na shari'a. Gwamnati tana karkashin jagorancin Gwamna wanda ke tsara manufofi kuma galibi Kwamishinoni da sauran ma'aikatan gwamnati na taimaka masa.