Harshen Japan | |
---|---|
日本語 | |
'Yan asalin magana | harshen asali: 128,000,000 (2019) |
| |
kanji (en) , kana (en) , katakana (en) da hiragana (en) | |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-1 |
ja |
ISO 639-2 |
jpn |
ISO 639-3 |
jpn |
Glottolog |
nucl1643 [1] |
Harshen Japan ko Yaren Japan da turanci kuma Japanese (Yamato) (日本語 Nihongo, (ɲihoŋɡo) ([ɲihoŋŋo]) shi ne yare ko harshen da mutanen gabashi. Asiya ke amfani da shi, wadanda adadinsu sunkai kusan mutane miliyan 128, an fi amfani da harshen a Kasar Japan a yanzu, a inda harshen shi ne harshen da ake amfani da shi a Kasar. Harshen na daya daga cikin harsunan da ake kira da Japonic (ko kuma Japanese-Ryukyuan) language family, kuma yana da dangantaka da wasu yaruka kamar, Korean. An dai danganta harshen da harsuna kamar, Ainu, Austroasiatic, da Altaic. Harfofin Rubutun Harshen Haruffan Sin (kanji) Kana (hiraganakatakana) Japanese Braille. Harshen Japan bashi da wata alaka da harshen Sin wato Chinese language,[2] Amma dai yana amfani da haruffan kalmomin Harshen Sin, ko Nihongo wato (kanji 漢字) a cikin rubutun ta, kuma mafi yawan kalmomin harshen suna daga harshen Sin din ne. Tareda kanji harufan rubutun harshen Japan. Harshen na amfani da silabul biyu na Mora (linguistics) A rubuce, Nihongo hiragana (ひらがな ko 平仮名) da kuma Nihongo katakana (カタカナ or 片仮名). Harshen na amfani da rubutun Latin a wasu wurare da kuma Lambobin na harshen wato Japanese numerals sun fi yawa ne daga Lambobin larabci wato Arabic numerals tare da na harshen Sin chinese numerals.
Japanese has no genetic affiliation with Chinese, but neither does it have any clear affiliation with any other language.