Harsunan Tswa-Ronga | |
---|---|
Linguistic classification |
|
Glottolog | tswa1254[1] |
Harsunan Tswa-Ronga (ko kawai Tsonga) rukuni ne na Harsunan Kudancin Bantu da ke da alaƙa da juna da ake magana da shi a Kudancin Afirka musamman a kudancin Mozambique, arewa maso gabashin ƙasar Afirka ta Kudu da kuma kudu maso gabashin Zimbabwe. [ana buƙatar hujja]
|chapterurl=
missing title (help). Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.