![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni |
Chandigarh (en) ![]() | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 27,761,063 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 627.91 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Harshen Hindu Haryanvi (en) ![]() | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 44,212 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
East Punjab (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 1 Nuwamba, 1966 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa |
Council of Ministers of Haryana (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Haryana Legislative Assembly (en) ![]() | ||||
• Shugaban ƙasa |
Bandaru Dattatreya (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+05:30 (en) ![]() | ||||
Lamba ta ISO 3166-2 | IN-HR | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | haryana.gov.in |
Haryana jiha ce, da ke a Arewacin ƙasar Indiya. Tana da yawan fili kimanin kilomita arabba’i 44,212 da yawan jama’a 25,353,081 (in ji ƙidayar shekarar 2011). Jihar tarayyar Indiya ce daga shekara ta 1966. Babban birnin jihar Chandigarh ne. Birnin mafi girman jihar Faridabad ne. Satyadev Narayan Arya shi ne gwamnan jihar. Jihar Haryana tana da iyaka da jihohin huɗu : Himachal Pradesh a Arewa maso Gabas, Uttar Pradesh a Gabas, Rajasthan a Kudu da Yamma, da Punjab a Arewa.