Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors.
Please consider supporting us by disabling your ad blocker.

Responsive image


Hausa Bakwai

Hausa Bakwai


Wuri
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 9 century
Rushewa 1808
Ta biyo baya Daular Sokoto
tanbarin arawa

Hausa Bakwai: Wata zuri'a ce me ɗinbin tarihi a ƙasar Hausa wadda kuma ta fito daga tsatson ɗan Bayajidda mijin sarauniya Daurama me suna (Bawo).[1] Waɗannan sune ƙasashen Hausa bakwai kamar haka:
1. Daura
2. Kano
3. Katsina
4. Zazzau (Zaria)
5. Gobir
6. Rano
7. Hadejia Biram(Garun Gabas)[2]
Akwai kuma waɗanda ake kira da Banza Bakwai.
Banza bakwai daga baya Masarautar Daura ta bakin Wakilin Tarihi na masarautar an sauya sunan zuwa ƴan'uwa bakwai ko kuma a ce musu Ƙanne bakwai. Su kuma sun fito ne daga tsatson Karaf-da-gari dan da Bayajidda ya haifa da baiwarsa Bagwariya.

Jerin sunayen Ƙasashen Banza bakwai:

  1. Zamfara
    2. Kebbi
    3. Yawuri (Yauri)
    4. Gwari
    5. Kororafa (Kwararrafa, Jukun)
    6. Nupe
    7. Ilorin (Yoruba)
Garin Biram

Akwai ɗan bambanci cikin jerin ƙasashen Banza (Barth, Travels, I, 472; Hogben/Kirk-Greene, Emirates, 149).

  1. https://www.bbc.co.uk/worldservice/africa/features/storyofafrica/4chapter5.shtml
  2. https://www.britannica.com/topic/Hausa-Bakwai

Previous Page Next Page






ممالك الهوسا Arabic Estaos ḥausa AST Estats hausses Catalan Hauské městské státy Czech Hausastaaten German Hausa Kingdoms English Estados hausa Spanish Hausa Erresumak EU Royaumes haoussa French Estados hausa GL

Responsive image

Responsive image