Hungariya | |||||
---|---|---|---|---|---|
Magyarország (hu) | |||||
|
|||||
| |||||
Take | Himnusz (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Think Hungary more than expected» «Mwy na'r Disgwyl» | ||||
Suna saboda | Onogurs (en) da Hungarians (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Budapest | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 9,599,744 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 103.21 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Hungarian (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Tarayyar Turai, European Economic Area (en) da Tsakiyar Turai | ||||
Yawan fili | 93,011.4 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Neusiedl Lake (en) , Danube (en) , Ipoly (en) , Tisza (en) , Drava (en) , Lake Balaton (en) da Rába (en) | ||||
Wuri mafi tsayi | Kékes (en) (1,015 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Gyálarét (en) (75.8 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Hungarian People's Republic (en) | ||||
Ƙirƙira | Disamba 1000 | ||||
Muhimman sha'ani |
Treaty of Trianon (en) (4 ga Yuni, 1920)
| ||||
Ranakun huta |
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | parliamentary republic (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Hungary (en) | ||||
Gangar majalisa | Országgyűlés (mul) | ||||
• President of Hungary (en) | Tamás Sulyok (mul) (5 ga Maris, 2024) | ||||
• Prime Minister of Hungary (en) | Viktor Orbán (mul) (29 Mayu 2010) | ||||
Majalisar shariar ƙoli | Constitutional Court of Hungary (en) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 181,848,022,230 $ (2021) | ||||
Nominal GDP per capita (en) | 37,128 $ (2021) | ||||
Kuɗi | forint (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .hu (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +36 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06#, 104 (en) , 105 (en) da 107 (en) | ||||
Lambar ƙasa | HU | ||||
NUTS code | HU | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | kormany.hu |
Hungariya ko Hangare[1] ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Hungariya Budapest ne. Hungariya tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 93,030. Hungariya tana da yawan jama'a 9,772,756, bisa ga jimilla a shekarar ta 2019. Hungariya tana da iyaka da ƙasasen bakwai: Slofakiya a Arewa, Ukraniya a Arewa aso Gabas, Romainiya a Gabas da Kudu maso Gabas, Serbiya a Kudu, Kroatiya da Sloveniya a Kudu maso Yamma, da Austriya a Yamma. Hungariya ta samu yancin kanta a karni da tara bayan haihuwar Annabi Issa.
Daga shekara ta 2012, shugaban ƙasar Hungariya János Áder ne. Firaministan ƙasar Hungariya Viktor Orbán ne daga shekara ta 2010.