![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
30 Satumba 2022 - ← Paul-Henri Sandaogo Damiba | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa |
Bondokuy (en) ![]() | ||
ƙasa | Burkina Faso | ||
Karatu | |||
Makaranta | Jami'ar Ouagadougou | ||
Harsuna | Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | hafsa | ||
Mahalarcin
| |||
Aikin soja | |||
Fannin soja |
Burkina Faso military (en) ![]() | ||
Digiri |
captain (en) ![]() | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
IMDb | nm15143788 |
Ibrahim Traore (an haife c. shekara ta 1988) hafsan sojan Burkina Faso ne wanda shine shugaban riƙo na gwamnatin soja ta ƙasar Burkina Faso tun bayan juyin mulkin 30 ga Satumba 2022 wanda ya hamɓarar da shugaba Paul-Henri Sandaogo Damiba.[1]