Indiya (kokuma India) tana ɗaya daga cikin ƙasashen da ke kudancin yankin nahiyar Asiya.
Indiya tana da girma sosai, kuma tana da sahel. Fadin kasar zai kai kimanin dari bakwai (700) mita sukwaya, Indiya tana da iyaka da kasashe biyar, daga arewa maso yammaci akwai Pakistan, daga arewaci akwai Nepal da Bhutan, daga arewa maso gabas akwai Bangladesh da Myanmar, daga kudu maso yammaci 'yan ƙasashe a tsakiyar ruwa, daga kudu maso gabas akwai kasar Sri Lanka, da Indonesiya.
Indiya ita ce kasa ta biyu mai mafi yawan mutane a duniya, Mutanen ta sun kai adadin kusan 1,147,995,900 kuma ita ce ta bakwai a girman kasa cikin duniya, kuma ita ce cibiyar kasuwanci a tarihince tana da addinai da yawa kamar su (Hindu, Budha, buza, shitano,kiristan, sikhiya da Musulunci da ma wasu addinai), ta kuma samu 'yancinta ne daga Birtaniya a shekara ta 1947.