Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors.
Please consider supporting us by disabling your ad blocker.

Responsive image


Jam'i

Jam'i

Jam'i asali kalmar Larabci ne, aka aro ta a ka sata a yaran Hausa, (Aran Kalma), a Hausance tana nufin Abubuwa da yawa da ya fara daga biyu zuwa sama.in kuma daya ne to ana cewa Tilo. misali: Kalmar KwaiTilo ce, Jam'in kuma ana cewa Kwai-kwaye ko kuma Kwayaye.

Kwai-kwaye

Previous Page Next Page








Responsive image

Responsive image