![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
jamhuriya, Theocracy da Islamic State (term) (en) ![]() |
Jamhuriyar Musulunci suna ne da aka ba da nau'ikan gwamnatocin waɗansu ƙasashe. Waɗannan ƙasashe galibi suna da Musulunci a matsayin addinin ƙasa kuma ana gudanar da su da ƙa'idodin Shari'a, dokar musulunci. Dokokin da jihar ta yi ba za su saba wa Shari'a ba.
Waɗannan jihohi suna kiran kansu Jamhuriyar Musulunci (jerin da ba na karewa ba)
Duk da irin wannan suna ƙasashen sun banbanta sosai a gwamnatocinsu da dokokinsu.