Java | |
---|---|
![]() | |
General information | |
Gu mafi tsayi |
Semeru (en) ![]() |
Height above mean sea level (en) ![]() | 3,676 m |
Tsawo | 1,062 km |
Fadi | 199 km |
Yawan fili | 128,297 km² |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 7°29′30″S 110°00′16″E / 7.4916666666667°S 110.00444444444°E |
Bangare na |
Greater Sunda Islands (en) ![]() |
Wuri |
Java Sea (en) ![]() |
Kasa | Indonesiya |
Flanked by |
Tekun Indiya Java Sea (en) ![]() Bali Strait (en) ![]() Sunda Strait (en) ![]() Madura Strait (en) ![]() |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa |
Greater Sunda Islands (en) ![]() Southeast Asia (en) ![]() |
Hydrography (en) ![]() | |
Mountaineering (en) ![]() |
Java (lafazi: /djava/) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Kudu maso Gabas. Bangaren Indonesiya ne. Tana da filin marubba’in kilomita 128,297 da yawan mutane 136,563,142 (bisa ga jimillar shekarar 2010).