Kaduna | |||||
---|---|---|---|---|---|
Kaduna State (en) | |||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | Kogin jihar Kaduna | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Babban birni | Jahar Kaduna | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 8,252,366 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 179.19 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 46,053 km² | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Jihar Arewa ta Tsakiya | ||||
Ƙirƙira | 1976 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Majalisar zartaswa ta jihar Kaduna | ||||
Gangar majalisa | Kaduna State House of Assembly (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 720001 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | NG-KD | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | kdsg.gov.ng |
Jihar Kaduna wacce
Ake mata kirari da (Cibiyar Ilimi), ta samu wannan sunan ne saboda, Allah ya azurta ta da makarantu na Ilimi, Kaduna jiha ce dake a Arewacin Najeriya. Babbar cibiyar birnin Jihar na da suna Kaduna, wanda ta kasance birni ta 8 mafi girma daga cikin biranen kasar Najeriya. Kamar yadda yake dangane da kiyasin shekarar 2006. An kirkiri Jihar Kaduna shekara 7 bayan samun ƴancin kai, an kirkire ta a shekarar 1967, da sunan Jihar Tsakiyar Arewa, wadda kuma ta haɗa da Jihar Katsina ta yanzu, Kaduna ta samu iyakar ta ne a shekarar 1987. Kaduna Ita ce jiha ta uku mafi girman ƙasa kuma ta hada da yawan mutane daga cikin sauran Jihohin Najeria, sannan anama Jihar Kaduna lakabi ko kirari da Cibiyan koyon Ilimi (Centre of Learning,) saboda ta kasance tana da manyan makarantu na gaba da sakandare masu muhimmanci, kamar su Jami'ar Ahmadu Bello, Jami'ar Tsaro ta Najeriya da dai sauran su.[1][2]