Kalaba ko ( Callabar, Calabari, Calbari,Calabar)[1] itace babban birnin jihar Cross River, Nijeriya. A da ana kiranta da Akwa Akpa, daga harshen Efik.[2]
Birnin na daura da rafin Calabar da kuma rafin Great Kwa River da kuma creek na jihar Cross Rivers.
Bisa ga ƙidayar jama'a a shekara ta 2006, akwai jimillar mutane 371,022 a jihar sannan garin na da fadin 406kmsq (157 sq mi).[3] An gina birnin Calabar a karni na sha shida.
A gwamnatance, an raba garin zuwa akashi biyu; Calabar Municipal da kuma karamar hukumar Calabar ta kudu.
↑Falola, Toyin; Amanda Warnock (2007). Encyclopedia of the Middle Passage: Greenwood Milestones in African American History. Greenwood Publishing Group. p. 92. ISBN978-0-313-33480-1.
↑Afigbo, Adiele Eberechukwu (1987). The Igbo and their neighbours: inter-group relations in southeastern Nigeria to 1953. University Press. p. 69. ISBN978-154-583-6.
↑"Simon O. Ering (2010). "The Population Situation in Cross River State of Nigeria and Its Implication for Socio-Economic Development: Observations from the 1991 and 2006 Censuses" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2 April 2012.