Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors.
Please consider supporting us by disabling your ad blocker.

Responsive image


Kamfani

kamfani
type of organisation (en) Fassara da tsari a hukumance
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na legal person (en) Fassara da ma'aikata
Karatun ta ikonomi, business studies (en) Fassara da interaction science (en) Fassara
ACM Classification Code (2012) (en) Fassara 10011152
NCI Thesaurus ID (en) Fassara C54131
Kamfani

Kamfani, wannan kalma Harshen Hausa ya aro ta ne daga Harshen Turanci kalmar (Company). Idan akace Kamfani ana nufin guda daya kenan, Kamfanoni kuma dayawa. Kamfani wuri ne ko cibiya da ayyuka ke gudana, kuma kamfani na iya zama wuri ko matattara na mutane masu aiwatar da ayyuka iri daya, ta hanyar amfani da injina ko hannu ko kuma ma ba tare da wani abu ba, amma suna gabatar da tattaunawa dan aiwatar da wani aiki ko samar da aikin kansa. Kamfani kan iya zama Masana'anta wato wajen da ake kera ko samar da abu. Haka zalika Kamfani kan zama wata hadaka ta mutane da suke tafiyar da wani al'amari na kasuwanci.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Previous Page Next Page






Maatskappy AF شركة Arabic شركة ARY Şirkət AZ شیرکت AZB Фірма BE Matskepé BEW Търговско дружество Bulgarian কোম্পানি Bengali/Bangla Kompanija BS

Responsive image

Responsive image