Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors.
Please consider supporting us by disabling your ad blocker.

Responsive image


Kano

Kano
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara
Kano
kano state road
kano
kofar na Isa Kano city
Kano_State,_road_in_Kano_33
Kano_State,_road_in_Kano_02

Kano (Ajami :كنو) shi ne babban birnin Jihar Kano, kuma tana cikin ɗaya daga garuruwan da suke da yawan mutane a jahohin Najeriya. mafi

yawan al'ummar da ke  Arewa maso yammacin ƙasar Najeriya dake yammacin Afrika. Garin ya kasance babban wurin da al'umma ke rayuwa na tsawon dubunnan shekaru da suka wuce. Shi ne birni na biyu mafi yawan jama'a, yana da yawan jama'a a cikin iyakokin birnin, tare da sama da Dan Kasa miliyan Hudu a cikin 5,700km. Yankin gargajiya ne na tsohuwar daular dabo mai karni biyu waɗanda tun a ƙarni na (19) suka kasance sarakunan gargajiya. na cikin garin har zuwa yankin Kano, lokacin da garin ya- mamaye daular Birtaniya wato ƙasar Ingila. Majalisar Masarautar Kano ita ce cibiyar masarautar yanzu a cikin iyaHausa biranen Kano, kuma ƙarƙashin ikon Gwamnatin Jihar Kano . 
Tutar kano ta mussaman
masarautar Kano kafin yanzu

Garin yana karkashin kudu da Sahara, kuma yana daya daga cikin masarautu bakwai na zamani a cikin kasar Hausa. kuma manyan mazauna garin su ne aru-aru kafin mulkin mallakar Birtaniya, Kano ta kasance mai cikakkiyar iko da yawan Larabawa, Kanuri, Baburawa da Fulani kuma ta kasance tana tare da harshen Hausa da ake magana da shi a matsayin harshen yare da masu magana da miliyan saba'in a yankin. Addinin Islama Ya isa garin a karni na goma sha daya, ko kuma a farkon ta hanyar kasuwancin Sahara kuma sakamakon haka ya zama mai wadata. kuma cibiyar kasuwanci ta yankin ta Arewacin Najeriya, kuma har yanzun ana danganta ta a matsayin " cibiyar kasuwanci " a' arewacin najeriya. Da lakabin da ake mata, "Kano ko<wiki/>o da me kazo An fika".


Previous Page Next Page






Кано BE Kano (desambiguació) Catalan Kano CEB Kano (flertydig) Danish Kano (Begriffsklärung) German Kano English Kano (desambiguación) Spanish کانو (ابهام‌زدایی) FA Kano (täsmennyssivu) Finnish Kano French

Responsive image

Responsive image