Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors.
Please consider supporting us by disabling your ad blocker.

Responsive image


Kasko

Kasko
siffa
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na tableware (en) Fassara da akwati
Kasko
Kaskon Zamani

Kasko jam'in kasko shine kasake, kasko wani abu ne da ake amfani da shi a gida don turara hayaki na magani ko kuma turare irin na wuta mutanan da sukanyi amfani dashi wajan dumama daki lokacin sanyi, da dai sauransu. Kasko kala-kala ne akwai babba akwai karami, yanzu da aka samu cigaba hadda mai penti (paint), akwai kuma bakin kasko wanda muka gada iyaye da kakanni. Ana gina kasko ne da yanbu na kasa kamar yadda ake gina tukunyan kasa. Akwai karin magana da hausawa keyi "mutuwar kasko"[1] ma'ana duk an taru an rasa wato cikin dayan abu biyu kila duka an rasa su. Haka kuma wajen dambe ana yin mutuwar kasko.

Kasko me penti

Babin kasko

Fayil:Babin kasko.jpg
  1. Usman, Jamil (23 ga watan yunin shekarar 2020). "Mutuwar kasko: Miji ya soka wa matarsa wuka sannan ya sha guba". Hausa.legit.ng. Retrieved 31 ga watan Oktoba, shekara ta 2021. Check date values in: |accessdate= and |date= (help)

Previous Page Next Page






سلطانية (وعاء) Arabic Bliūds BAT-SMG Міска BE Купа (съд) Bulgarian বাটি Bengali/Bangla Bol Catalan Кад (кӀорга) CE Тирĕк CV Skål Danish Ŋmani (bindirigu laa) DAG

Responsive image

Responsive image