Kogin Birha | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 33°23′00″S 27°19′33″E / 33.3833°S 27.3258°E |
Kasa | Afirka ta kudu |
River mouth (en) ![]() | Tekun Indiya |
Kogin Birha,ɗan gajeren kogi ne wanda ya samo asali daga arewacin Eleqolweni,Gabashin Cape,Afirka ta Kudu, bakin kogin yana Begha (tsakanin Port Alfred da Gabashin London ).
A cikin 1858 jirgin ruwa mai tururi Madagascar na layin Rennie[1]ya ɓace bayan da ta bugi rafi kusa da bakin kogin Birha,da tsakar dare ranar 3 ga Disamba.Yunkurin ci gaba da tafiya da jirgin ya ci tura,a ranar 4 ga wata kuma ta watse.Babu mace-mace.[2] [3]