![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Nijar | ||||
Yankin Nijar | Yankin Maradi | ||||
Babban birni | Madarounfa (gari) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 448,863 (2012) |
Madarounfa sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Maradi, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine garin Madarounfa. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 612 798[1].