![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | ||||
Jihohin Najeriya | Jihar Borno | ||||
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Maiduguri (en) ![]() | ||||
Babban birnin | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,197,497 (2009) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Altitude (en) ![]() | 320 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1909 (Julian) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
Maiduguri Shine babban birnin Jihar Borno.[1][2] Dake arewa maso gabashin Najeriya Maiduguri shi ne birnin da yafi kowane birni wajen girma da yawan jama'a a arewa maso gabashin Najeriya. Allah yayi birnin yanada jama'a fiye da miliyan daya.[3] Birnin Maiduguri tsohon birni ne, an kafa shine a shekara ta alif daya da dari tara da bakwai (wato a shekara ta alif ɗari tara da bakwai 1907). Maiduguri ta kunshi unguwar Yerwa (Yerwa yana nufin alheri a harshen kanuri) ta yamma da kuma tsohuwar Maiduguri datake ta bangaren gabas.