Majalisar Zartarwa ta Jihar Katsina | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | Executive Council (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Applies to jurisdiction (en) | Jahar Katsina |
Majalisar Zartarwa ta Jihar Katsina (wanda aka fi sani da, majalisar zartarwar jihar Katsina ) ita ce mafi girman hukuma wacce take taka muhimmiyar rawa a cikin Gwamnatin Jihar Katsina karkashin jagorancin Gwamnan Jihar Katsina . Ya ƙunshi Mataimakin Gwamna, Sakataren Gwamnatin Jiha, Shugaban Ma’aikata, da Kwamishinoni waɗanda ke shugabantar sassan ma’aikatun.