Mogadishu | |||||
---|---|---|---|---|---|
مقديشو (so) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Somaliya | ||||
Region of Somalia (en) | Banaadir (en) | ||||
Babban birnin |
Somaliya Italian Somaliland (en) Somali Democratic Republic (en) Somali Republic (en) Hiraab Imamate (en) Sultanate of Mogadishu (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,120,000 (2015) | ||||
• Yawan mutane | 23,296.7 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 91 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Indiya | ||||
Altitude (en) | 9 m | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Mayor of Mogadishu (en) | Mohamed Ahmed Amiir (en) (Disamba 2024) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
| ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | bra.gov.so |
Mogadishu (da Somaliyanci: Muqdisho; da Larabci: مقديشو) ko Mogadiscio birni ne, da ke a yankin Banaadir, a ƙasar Somaliya. Shi ne babban birnin ƙasar Somaliya kuma da babban birnin yankin Banaadir. Mogadishu tana da yawan jama'a 2,425,000, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Mogadishu kafin karni na tara bayan haifuwan annabi Issa.