Muritaniya | |||||
---|---|---|---|---|---|
الجمهورية الإسلامية الموريتانية (ar) République islamique de Mauritanie (fr) Ndenndaandi Lislameeri Muritani (ff) Réewu lislaam bu Muritani (wo) Moritani Silaamin Jamaane (snk) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | National anthem of Mauritania (en) | ||||
| |||||
Kirari |
«شرف إخاء عدل» «Honor, Fraternity, Justice» «Чест, братство, справедливост» «Honra, Fraternidade, Xustiza» «Anrhydedd, Brawdoliaeth, Cyfiawnder» «Honneur, Fraternité, Justice» | ||||
Suna saboda | Moors da Mauretania (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Nouakchott | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 4,614,974 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 4.48 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Larabci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Yamma da Arewacin Afirka | ||||
Yawan fili | 1,030,700 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Wuri mafi tsayi | Kediet ej Jill (en) (596 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Sebkha de Ndrhamcha (en) (−5 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | French West Africa (en) | ||||
Ƙirƙira | 28 Nuwamba, 1960 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | Government of Mauritania (en) | ||||
Gangar majalisa | National Assembly (en) | ||||
• Prime Minister of Mauritania (en) | Moktar Ould Daddah (en) (28 Nuwamba, 1960) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 9,996,240,419 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Mauritaniya ouguiya | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .mr (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +222 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 101 (en) , 117 (en) da 118 (en) | ||||
Lambar ƙasa | MR |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Muritaniya ko Mauritaniya ko Jamhuriyar Musuluncin Muritaniya (da Larabci: الجمهورية الإسلامية الموريتانية; da Faransanci: République Islamique de Mauritanie), ƙasa ce, da ke a Yammar Afirka, a Afirka ta Yamma. Muritaniya tana da yawan fili kimanin kilomita arabba'i 1 030 700. Muritaniya tana da yawan jama'a 4 005 475, bisa ga jimillar a shekarar 2020. Moritaniya ta na eyaka da Atlantic ocean da ga yamma, Aljeriya, da ga Arewa maso yamma, Mali da ga Arewa maso gabas, da koma gabas da koma kudu maso gabas, sai koma Senegal da ga kudu maso yamma.
Mauritiya itace kasa mafi girma A Africa. Yawanci mutanan Kasar wajan 4.4million suna rayuwan a tsananin zafin, a kudanci kasar, Babban birnin kasar koma mafi girma a shiene Nouakhoth, yana kusa da Atlantic ocean, mouritaniya ta samu yancin kanta da ga kasar faransa a shekara ta 1960
Mohamed Ould El-Ghazaouani shine shugaban kasar na muritaniya, Ismail Ould Bedde Ould Cheikh Sidiya firiminista. Muritaniya ta samu ƴancin kanta a shekara ta 1960, daga Faransa.