Naira | |
---|---|
kuɗi | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Currency symbol description (en) | naira sign (en) |
Central bank/issuer (en) | Babban Bankin Najeriya |
Wanda yake bi | Nigerian pound (en) |
Lokacin farawa | 1 ga Janairu, 1973 |
Unit symbol (en) | ₦ da ₦ |
Manufacturer (en) | Kamfanin Tsaro na Najeriya da ke Abuja da Legos |
Naira itace sunan da aka ba takardu, ko silillan kudi da ake amfani dasu a kasar Najeriya, kobo dari (100) ne ke bada Naira daya (N1). [1]