Osheniya | |
---|---|
![]() | |
Kayan haɗi |
Australasia (en) ![]() ![]() ![]() ![]() |
Osheniya Nahiya ce wadda ta ƙunshi ƙasashe kamar su Asturaliya, Sabuwar Zelandiya, Sabuwar Gini da wasu tsuburai masu dama a yankunan ƙasashen. Wasu na kiran nahiyar da Asturaliya. Kuma ta Yankin ta faɗaɗa har gabashin hemisphere da Yammacin Hemisphere, Oseaniya nada girman faɗin ƙasa 8,525,989 square kilometres (3,291,903 sq mi) da adadin yawan jama'a daya kai miliyan 41. Idan an kamanta da Nahiyoyi, yankin Oseaniya ce mafi ƙarancin faɗin ƙasa kuma na biyu a ƙarancin yawan jama'a bayan Antatika. Kalmar Osheniya ko Oceania kamar yadda take a ainahi, bata da wata gamsasshiyar ma'ana ta bai ɗaya.[1]