Rabi' al-Thani | |
---|---|
watan kalanda | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | watan Hijira |
Mabiyi | Rabi' al-Awwal |
Ta biyo baya | Jumada al-awwal |
Rabī’ al-Thānī (Larabci ربيع الثاني Rabīʿ al-Ṯānī), shi ne wata na hudu a jerin watannin Musulunci na shekara. Ana kuma kiran shi da Rabī’ al-Ākhir (ربيع الآخر).