Rogo | |
---|---|
![]() | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Malpighiales (mul) ![]() |
Dangi | Euphorbiaceae (en) ![]() |
Genus | Manihot (en) ![]() |
jinsi | Manihot esculenta Crantz, 1766
|
General information | |
Tsatso |
rogo, tapioca (en) ![]() ![]() |
Rogo (róógò[1]) (Manihot esculenta), rogo ana shuka shi a yi noman shi, Rogo na haihuwa ne a cikin kasa, ana dafa rogo da sauran amfani kamar garin rogo, wainar rogo, sitaci da sauran su.